Skip to content

Bakandamiya ta zo da sabon feature na ‘Story’

Sabon feature na Story

A kokarin da Bakandamiya ke yi na inganta tsarinta don masu amfani da taskar su ci moriyar ta sosai, ta zo da sabon feature nan wanda aka fi sani da ‘Story’.

A yanzu kowane mamba na iya dora Story kamar yadda aka saba amfani da shi a kafafofin Facebook da Instagram da kuma WhatsApp.

Wannan sabon feature na ‘Story’ an sako shi ne a sabonta manhajar Bakandamiyar na version 3.8. Kowa na iya samun wannan version da zarar ya yi upgrade na manhajarsa, ko kuwa ya sauke sabo idan bai da ita.

Abubuwan da ke ciki

A yayin dora Story din, mutum na iya sharing da abokansa ko kuwa da kowa da kowa. Har ila yau, mutum na iya dora abinda zai sany a Story din kai tsaye a activity feeds na shi, wato zai kasance wuri biyu kenan, a matsayin Story sannan kuma a matsayi posting da aka saba.

Ku ziyarci Play Store ko kuma App Store don upgrade ko sauke sabon manhajar.

Share

Drop a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

×