Ku karanta cikakken jadawalin Muhawarar Bakandamiya 2020.
ZAGAYE NA DAYA
RUKUNIN BATURE GAGARE
(Ranar Nazir Adam Salih)
K1. (24/11/2020): Potiskum Writers Association vs Taurari Writers Association
K2. (24/11/2020): Dutse Writers Association vs Haske Writers Assocation
(Ranar Fauziyya D. Sulaiman)
K17. (10/12/2020): Haske Writers Association vs Taurari Writers Association
K18. (10/12/2020): Dutse Writers Association vs Potiskum Writers Association
(Ranar Alkamis B. Makwarari)
K33. (26/12/2020): Haske Writers Association vs Potiskum Writers Association
K34. (26/12/2020): Taurari Writers Association vs Dutse Writers Association
RUKUNIN BALARABA RAMAT YAKUBU
(Ranar Zulaihat Sani Kagara)
K3. 26/11/2020: Nguru Writers Association vs Zaman Amana Writers Association
K4. 26/11/2020: Rumbilhak Writers Association vs Strong Pen Writers Association
(Ranar Rahama Abdul Majid)
K19. (12/12/2020): Zaman Amana Writers vs Rumbilhak Writers Association
K20. (12/12/2020): Strong Pen Writers Association vs Nguru Writers Association
(Ranar Aminu Ladan Abubakar Ala)
K35. (28/12/2020): Zaman Amana vs Strong Pen Writers Association
K36. (28/12/2020): Rumbilhak Writers Association vs Nguru Writers Association
RUKUNIN DAN AZUMI BABA CEDIYAR ‘YAN GURASA
(Ranar Tanko Mani)
K5. (28/11/2020): Hazaka Writers Association vs Yobe Authors Forum
K6. (28/11/2020): Mizani Writers Association vs Inside Arewa Writers Association
(Ranar Ahmad Muhd Zaharaddeen)
K21. (14/12/2020): Mizani Writers Association vs Hazaka Writers Association
K22. (14/12/2020): Yobe Authors Forum v Inside Arewa Writers Association
(Ranar Bashir Ahmad)
K37. (30/12/2020): Inside Arewa Writers Association vs Hazaka Writers Association
K38. (30/12/2020): Yobe Authors Forum vs Mizani Writers Association
RUKUNIN ADO AHMAD GIDAN DABINO, MON
(Ranar Hadi Abdullahi Alkalanci)
K7. (30/11/2020): Proficient Writers Association vs Yobe Writers Association
K8. (30/11/2020): Nagarta Writers Association vs Al’umma Writers Association
(Ranar Bashir Sanda Gusau)
K23. (16/12/2020): Al’umma Writers Association vs Yobe Writers Associaton
K24. (16/12/2020): Nagarta Writers Association vs Proficient Writers Association
(Ranar Jamila Adamu Yaro)
K39. (1/1/2021): Al’umma Writers Assocition Vs Profient Writers Association
K40. (1/1/2021): Yobe Writers Association Vs Nagarta Writers Association
RUKUNIN MUHAMMAD B. ZAKARI KAFIN HAUSA
(Ranar Nafisa Muhammad Lawan)
K9. (2/12/2020): Ana Tare Writers Association Vs Writers Guild of Nigeria
K10. (2/12/2020): Gaskiya Writers Association Vs Hakuri da Juriya Writers Association
(Ranar Habibu Hudu Darazo)
K25. (18/12/2020): Writers Guild of Nigeria Vs Gaskiya Writers Association
K26. (18/12/2020): Hakuri Da Juriya Writers Association Vs Ana Tare Writers Association
(Ranar Abdullahi Mukhtar Yaron Malam)
K41. (3/1/2021): Gaskiya Writers Association Vs Ana Tare Writers Association
K42. (3/1/2021): Writers Guild of Nigeria Vs Hakuri Da Juriya Writers Association
RUKUNIN DR. BUKAR USMAN
(Ranar Bashar Farouq Roukba)
K11. (4/12/2020): Arewa Writers Association Vs Golden Pen Writers Association
K12. (4/12/2020): Zamani Writers Association Vs Gamzaki Writers Association
(Ranar Dr. Bilkisu Yuseef Ali)
K27. (20/12/2020): Golden Pen Writers Association Vs Gamzaki Writers Association
K28. (20/12/2020): Zamani Writers Association Vs Arewa Writers Association
(Ranar Prof. Sa’idu Muhammad Gusau)
K43. (5/1/2021): Golden Pen Writers Association Vs Zamani Writers Association
K44. (5/1/2021): Arewa Writers Association Vs Gamzaki Writers Association
RUKUNIN TALATU WADA AHMAD
(Ranar Dr. Hasiya Malam Nafi’u)
K13. (6/12/2020): First Class Writers Association Vs Zazzau Emirate Writers Association
K14. (6/12/2020): Pen Writers Association Vs Karamci Wirter Association
(Ranar Bilkisu Funtua)
K29. (22/12/2020): Karamci Writers Association Vs First Class Writers Association
K30. (22/12/2020): Zazzau Emirates Writers Association Vs Pen Writers Association
(Ranar Abubakar Gimba)
K45. (7/1/2021): Pen Writers Association Vs First Class Writers Association
K46. (7/1/2021): Zazzau Emirates Writers Association Vs Karamci Writers Association
RUKUNIN PROF. YUSUF ADAMU
(Ranar Zahraddin Ibrahim Kalla)
K15. (8/12/2020): Kainuwa Writers Association Vs Hikima Writers Association
K16. (8/12/2020): Intelligent Writers Association Vs Marubuta Kare Hakkin Al’umma
(Ranar Ahmad Ingawa)
K31. (24/12/2020): Hikima Writers Association Vs Intelligent Writers Association
K32. (24/12/2020): Kainuwa Writers Association Vs Marubuta Kare Hakkin Al’umma
(Ranar Umaru Dembo)
K47. (9/1/2021): Intelligent Writers Association Vs Kainuwa Writers Association
K48. (9/1/2021): Hikima Writers Association Vs Marubuta Kare Hakkin Al’umma
ZAGAYE NA BIYU
(Ranar Bala Anas Babinlata)
K49. (13/1/2021): Na 1 a RUKUNIN BATURE GAGARE da na 2 a RUKUNIN BALARABA RAMAT YAKUBU
K50. (13/1/2021): Na 2 a RUKUNIN BATURE GAGARE da na 1 a RUKUNIN BALARAB RAMAT YAKUBU
(Ranar Badamasi Shu’aibu Burji)
K51. (15/1/2021): Na 1 a RUKUNIN DAN AZUMI BABA CEDIYAR ‘YAN GURASA da na 2 a RUKUNIN ADO AHMAD GIDAN DABINO, MON
K52. (15/1/2021): Na 2 a RUKUNIN DAN AZUMI BABA CEDIYAR ‘YAN GURASA da na 1 a RUKUNIN ADO AHMAD GIDAN DABINO, MON
(Ranar Aminu Abdu Na’inna)
K53. (17/1/2021): Na 1 a RUKUNIN MUHAMMAD B. ZAKARI KAFIN HAUSA da na 2 a RUKUNIN DR. BUKAR USMAN
K54. (17/1/2021): Na 2 a RUKUNIN MUHAMMAD B. ZAKARI KAFIN HAUSA da na 1 a RUKUNIN DR. BUKAR USMAN
(Ranar Magaji Danbatta)
K55. (19/1/2021): Na 1 a RUKUNIN TALATU WADA AHMAD da na 2 a RUKUNIN PROF. YUSUF ADAMU
K56. (19/1/2021): Na 2 a RUKUNIN TALATU WADA AHMAD da na 1 a RUKUNIN PROF. YUSUF ADAMU
ZAGAYE NA UKU (QUARTER FINAL)
(Ranar Hamma Danjuma Kasagi)
K57. (23/1/2021): Fafatawar kusa da na kusa da na karshe (Kungiyoyi biyu da suka yi nasara a Ranar Anas Babibinlata)
K58. (23/1/2021): Fafatawar kusa da na kusa da na karshe (Kungiyoyi biyu da suka yi nasara a Ranar Badamasi Shu’aibu Burji)
(Ranar Farfesa Abdulkadir Dangambo)
K59. (25/1/2021) Fafatawar kusa da na kusa da na karshe (Kungiyoyi biyu da suka yi nasara a Ranar Aminu Abdu Na’inna)
K60. (25/1/2021) Fafatawar kusa da na kusa da na karshe (Kungiyoyi biyu da suka yi nasara a Ranar Magaji Danbatta)
ZAGAYE NA HUDU (SEMI-FINAL)
(Ranar Farfesa Ibarahim Yaro Yahaya)
K61. (29/1/2021): Fafatawar kusa da na karshe (Kungiyoyi biyu da suka yi nasara a Ranar Hamma Danjuma Kasagi)
K62. (29/1/2021): Fafatawar kusa da na karshe (Kungiyoyi biyu da suka yi nasara a Ranar Farfesa Abdulkadir Dangambo)
ZAGAYE NA BIYAR (NEMAN NA UKU)
(Ranar Hafsat Abubukar Sa’id)
K63. (2/2/2021): Fafatawar neman na uku (Kungiyoyi biyu da ba su samu nasara ba a Ranar Farfesa Ibrahim Yaro Yahara)
ZAGAYE NA KARSHE (FINAL)
(Ranar Dr. Abubakar Imam)
K64. (6/2/2021): Fafatawar karshe (Kungiyoyi biyu da suka yi nasara a Ranar Farfesa Ibrahim Yaro Yahara)
Duk ranakun da za a kara a wannan muhawara za a fara ne da karfe 8:00 pm. Kuma kamar yadda muka ambata a farko, za a gudanar da wannan muhawara ne a nan ZAUREN MARUBUTA dake taskar BAKANDAMIYA zai gudana. Sai ku sauke manhajar Bakandamiya sannan kuma ku yi rajista don samun damar halarta.
Don neman ƙarin bayani sai a tuntubi:
07033704523
08037442582
08144410022
Bayani:
K1 = Na nufin KARAWA TA 1; K2 = Na nufin KAWARA TA 3; har zuwa karawa ta karshe.